Tuesday, March 23, 2021

Duk Wanda Yake Son Aurena Ya Fito Na Shirya Rahama Sadau Tayi Zazzafan Kalamai Akan Haka

SHARE


 Kamar Yadda Kuka San Wannan Jarumar Wato Rahama Sadau, 

Rahama Sadau Takasance Fitacciyar Jarumarr Film Din Hausa Da Turanchi Wato Nollywood Da Kuma Kannywood, 

Idan Baku Manta Ba Akwanakin Baya Jaruma Rahama Sadau Tayi Wani Abun Cece Kuce A Kafafen Sada Zumunta Yadda Tayi Wata Shiga Da Yajanyo Batanchi Ga Manzon Tsira Annabi Muhammad (S A W), Domin A Duba Da Shigar Da Jarumar Tayi Tasaka Wasu Kaya Ne Wadanda Suka Bayyana Surar Bayanta Ma'anaa Kana Ganin Hoton Zaka San Bai Dace Kamar ta Yar Hausawa Kuma Hausa Fulani Tayi Wannan Shiga Ba Domin Duba Da Al'adar Yaran Hausawa Bai Dace Mace Kamarta Baliga Tayi Wannan Al'amari Ba, 

Baya Da Haka Ba Wannan Ne Karo Na Farko Da Jarumar Takeyin Abubuwan Dasuke Janyo Mata Zagi Wani Lokacin Ma Harda Tsinuwa Daga Mabiyanta Masu Bibiyarta A Shafukan Sada Zumunta Daga Facebook, Instagram Har Da Twitter Baya Da Haka Idan Zaku Iya TunawaA Shekara Da 2016 Tayi Wata Bidiyon Waka Da Wani Mawaki Wato Buba Barnabas Wanda Akafi Sani Da Classic, 

Acikin Videon Wakar Munga Yadda Jaruma Rahama Sadau Ta Rumgumeshi Domin Wannan Shine Karo Na Farko Da Muka Ga Jarumar Masana'antar Kannywood Tayi Wannan Abun Na Rungumar Wani Mutumi Daba Muharraminta Ba. 

A Lokacin Da Jarumar Tayi Wannna Abun Mutane Da Kuma Hukumar Tace Fina-finai Sunyi Mata Caaaa Sai Muka Ga Daga Karshe Ta Tashi Ta Tafi Kasar America Yadda Muka Ga Tayi Wani Hoto Da Fitaccen Mawakin Kasar Ameria Wato Akon, Baya Da Haka Ma'ana Bayan Dawowar Jarumar Gida Nigeria Sai Muka Ga Bata Tsaya Anan Ba Taci Gaba Da Aikata Abubuwan Janyowa Kai Magana Iri Daban-Daban Domin Kuwa A Lokacin Data Bude Wani Gidan Abinchinta Mai Suna Sadau's Home Lunch Munga Tayu Wata Shiga Wanda Bai Dace Mace Yar Musulma Ba Tayi Wannan Shiga Domin Ta Saka Wata Riga Wanda Ta Bayyana Surar Jikinta Sosai.

Duk Da Haka Jarumar Bata tsaya Anan Ba Sai Ta Sake Wannna Shiga Wanda Ta Bayyana Surar Bayanta A Wannan Shigane Datayi Muka Samu Wani Yayi Batanchi Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad S A W, 

Shine Jarumai Da Dama Cikinsu Harda Ali Nuhu, Adam A Zango, Sadik Sani Sadik Da dai Sauransu Sunyi Mata Raddi Kala-kala Akan Wannna Abun Datayi Daga Baya Munga Jarumar Tafito Ta Bayar Da Hakuri Akan Abunda Tayi Sannan Kuma Ta Goge Hoton, 

Mun Kasance Muna Bibiye Da Jarumar A Kafafen Sada Zumunta Sai Muka Ga Ta Wallafa Wani Hoto A Jikin Hoton Munga An Hada Hoton Rahama Sadau Da Wani Rubutu Kamar Haka : DUK MAI SON AURENA YA FITO NA SHIRYA AURE YANZU @ RAHAMA SADAU, Baya Da Haka A Saman Hoton Dai Muka Ga Tayi Wani Tsokaci Tare Da Cewa :FAKE, FAKE, FUCKING FAKE A GIDAN UBANWA NACE HAKA ALLAH YA ISA DUK WANDA YAYI MUN HAKA NONSENSE!!! To Wannan Shine Abunda Jarumar Ta Wallafa  Na Karyata Maganar Da Ake Yadawa Akanta Domin Tana Neman Aure Duk Da Mun Shi Aure Sunnah Ne Kuma Manzon Tsira Ne Ya Umarcemu Da Muyi Shi Idan Da Damr Yin Haka , Toh Sai Muka Ita Kuma Jarumar Tayi Wani Korafi Mai Zafi Game Da Haka.


Zamu So Mukarbi Ra'ayoyinku Akan Wannan Bayani Na Rahama Sadau Yadda Ta Karyata Abunda Ake Yadawa Akanta Domin Tana Neman Mijin Aure mungode Da Kasancewa Damu Da Kukayi.

SHARE

Author: verified_user

1 comment:

  1. Kubarta kawai duniyama kadai ta isheta wankin babban bargo kudena damuwa da ita

    ReplyDelete