A Kwanakin Baya Jarumar Fina-finan Hausa Da Turanchi Wato Rahama Sadau Ma'ana Jarumar Kannywood Da Kuma Nollywood.
Ta Bayar Da Damar Yin Tambaya Ga Masoyanta Ita Kuma Zata Basu Amsa Dai-Dai Da Abunda Suka Tambayeta sai Dai Idan Sun Tambayeta Akan Abunda Bata Sani Ba,Jarumar Ta Bayar Da Wannan Dama Ne A Shafinta Na Twitter A Lokacin Kuwa Sai Mabiyanta Suka Fara yi Mata Tambayoyi Kamar Yadda Jarumar Ta Bukata.
Acikin Tambayoyin Da Mutane Sukayi Mata Ansamu Wani Saurayi Dayayi Mata Tambaya Akan Yaya Labarin Soyayyarta Takasance?A Lokacin Jarumar Ta Bashi Amsa Yadda Take Cewa Tayi Soyayya Tun Tana karamar Yarinya Sannan Kuma Tun A Makarantar Primary, Yadda Har Ta Bayyana Sunan Shi Saurayinnata Acikin Amsar.
Sannan Kuma Wani Yasake Yi Mata Wata Tambayar Dacewa Mutane Nawane Sukazo Neman Aurenki Tun kafin Ki Fara Harkan Film Sai Jarumar Ta Kada Baki Tace Eh Akwai Su Dayawa domin Hasalima Ankusa Ayi mun Aure Tun Ina Yarinya 'yar Shekara 13 Da Wani Mutumi Amma A Lokacin Banyarda Saboda A Gaskiya Bazan Iya Zaman Aure A Wannan Lokacin Ba.
Baya Da Haka Wani Yayi Mata Tambaya Akan Menene Babban Burinta Da Kuma Wata Keso Ta Aura Ko Kuma Wanene Saurayinta Yanzu? Jarumar Tace Masa Wannan Shafin Ba Yanzu ba Tukun Zaku Ji Daga Baya Sai Abun Ya Bayyana.
Jarumar Dai Ta Dauki Tsawon Awa Biyu Tana Amsa Tambayoyi Masu Ma'ana Da Akeyi Mata Game Da Rayuwarta Da Kuma Abubuwan Datake So Tayi Da Wadanda Take Buri Daga Karshe Kuma Sai Aka Samu Wani Saurayi Ya Yi Mata Wata Tambaya Data Tayar Da Hankali Sannan Kuma Jarumar Ta Bashi Amsa Duk Da Tsaurin Tambayar Yayu Yawa.
Tambayar Bakomai Bace Face Saurayin Yace Mata Shin Ke Cikakkiyar Budurwace? A Lokacin Da Rahama Sadau Taji Wanann Tambaya Sai Da Dan Jima Sannan Ta Bawa Wannan Saurayin Amsa Dacewa!! Ni Ba Cikakkiyar Budurwa Bace Hasalima Antaba Yimin Fyade.
Domin Kuwa A Kwanakin Baya Lokacin Ina Budurwa Amma Ba Babbar Budurwa Kamar Yanzu Ba Zan Iya Cewa Ina Matashiya, Antaba Aikena Zuwa Gidan Su Wata Abokiyata Domin Na Karbo Wani Sako Lokacin Kuma Da Dare Ne Bayan Na Isa Gidan Sai Na Tsaya Muna Hira Da ita Har Na Bata Lokaci Nadanyi Dare Ina Fitowa Daga Gidan Na Kama Hanya Ina Tafiya Sai Kawai Naga Wata Katuwar Mota Tayi Parking A Kusa Dani.
A Lokacin sai Naga Wasu Mutane Sun Fito Daga Ciki Suna Zuwa Suka Watsa Min Wani Abu Kamar Garin Hoda A Lokacin Sai Na Rasa Inda Kai Na Yake Sai suka Daukeni Suka Tafi Dani bayan Wasu Lokutan Kuma Sai Na Tsinchi Kaina A wani Bayan Gida Cikin Wani irin Yanayi Da Bantaba Shiga Irinsa Ba Kawai Danayi Tambaya Sai Akace Min Fyade Akayi Min Amma Anrufe Maganar.
Wannan Shine Yasa Na Fadawa Duniya Cewa ni Ba Cikakkiyar Budurw Bace!!
To Bayan Wannan Furuchi Na Rahama Sadau Akan Bayyana wani Boyayyen Sirri Na Rayuwarta Sai Mutane Da Dama Suke Ganin Rashin Hankalinta Game Da Haka, Wasu Kuma Suke Ganin Batayi Rashin Hankali Ba Sai Dai Ma Gaskiya Data Bayyana Wa Duniya Domin Wani Lokaci Akan Iya Samun Matsala irin Wannan Musammam Ga 'ya'ya Mata.
Sai Kaga Mace Antaba Saninta Ma'ana Antaba Kwanciya Da Ita Ko Anyi Mata Fyade Amma Bazata Fadawa Mutumin Da zai Aureta Ba Sai Dai Tayi Shiru sai Kuma Ya Aureta Yaji Bai Sameta A Cikakkiyar Mace Ba Azo Zargi Yana Shiga Ciki Da Sauran Matsaloli, Ko Ni Nan Mai Rubutu Banga Laifinta Ba Indai Hakan Dagaske Tafaru Domin Babu Dan Adam Da Baya Wuce Kaddara.
Baya Da Haka Muna Bukatar Ra'ayoyinku Fame Da Wannan Abu Daya Faru Ga Jarumar Fina-finan Hausa Wato Rahama sadau Akan Yi Mata Fyade Da Akayi Sannan Muna Bukatar Ra'ayoyinku Akan Wannan Rubutu Namu Baya Da Haka munaso Ku Watsa Shi Zuwa Kafofin Sada Zumunta Domin Sauran Mutane Su Amfana Mungode.
0 Comments: