Kamar Yadda Kuka San Wannan Jarumar
Yadda A Kwanakin Bayane Mukaga Jarumar Ta Wallafa Hoton Testkit Na Gwajin Cutar Nan Mai Karya Garkuwar Jiki Wato HIV AIDS Mun Ga Ta Wallafa Hoton Hadw Da Hotonta Tare Da Cewa : Alhamdulillahi I Am HIV Negative, A Lokacin Da Jarumar Ta Wallafa Wannan Abu Mutane Da Dama Sun Shiga Cikin Ko Kwanto Da Tunani Mai Wannan Matar Take Nufi Da Haka?
Sai Dai Kuma Wasu Da Suka Matsa Mata Lamba Tafito Tayi Musu Bayani Amma Ba A Inda Ta Wallafa Wannan Hoton ba, Bayan Wallafar Wannan Abu Mutane Da Dama Suna Zaton Cewa Meyafaru Ne Har Zataje Tayi Gwajin Cutar HIV AIDS Alhali Wannan Cutar Ana Dangantata Da Mutanen Banza Wato Yan Iska Mutane Walau Mace Ko Namiji.
Toh Sai Kuma Akaga Jarumar Tayi Wannan Abu Ba Tare Da Wani Dalili Nai Karfi ba, Idan Zaku Iya Tunawa Masana'antar Kannywood Waje Ne Na Tarayyar Jama'a Maza Da Mata Wanda A Wata Mummunar Fassara Da Akeyi Musu Shine Ake Dangantasu Da Mazinata Ne Ko Kuma Masu Neman Maza, Toh Allah Kawai Ya Barwa Kansa Sani Akan Wannan Zargi , Amma Kuma Sai Muka Ga Jarumar Tayi Wannan Abu Wanda Yake Alakanta Maganar Da Ake Zargi Akansu.
Baya Da Wallafa Wannan Abu Mutane Da Dana Sunyiwa Jarumar Tsokaci Kala-kala Harma Da Yan Uwanta Mata Yadda Wata Budurwa Take Ce Mata : A Gaskiya Kina Da Matsala Shi Sirri Ai Boyewa Akeyi Ba Fitowa Dashi Ake fili Ba Wannan Fa Ki Tuna Sirrinki Ne Na Rayuwa Bai Dace Ki Fito Ki Fadawa Duniya Halin Da Ake Ciki Ba Idan Wani Ya Yarda Da Kai Wani Bazai Yarda Dakai Ba ke Dai Ki Nemi Yardar Allah Kawai Allah Yasa Mudace.
Baya Ga Tayarda Kura Da Wannan Hoto Na Jarumar Yayi Anyi Wata Gajeriyar Hira Da Ita Inda Take Bayyana Gaskiya Al'amari Game Da Wannan Abu Da Ake Zarginta Akanta,
Jarumar Ta Kada Baki Tace Dalilin Dayasa Na Wallafa Wannan Abu Shine Da Munyi Alkawarin Aure Da Wani Mutumi Har Anyanke Ranar Daurin Aure Dasauransu Sai Akaje Aka Fadawa mahaifan Yaron Cewa Wai Ina Dauke Da Cutar HIV AIDS Shine Dalilin Haka Aka Kusan Fasa Auren Shibe Ni kuma Tun Kafin Abun Yayi Yawo Sosai Shine Na Fito Na Bayyana Gaskiyar Al'amari Game Da Haka.
Kada Mutane Suzo Suyi Ta Yawo Suna Cewa Ina Dauke Da Wannan Cuta Mai Karya Garkuwar Jiki, Toh Duk Da Wanann Bayani Nata Bai riski Wasu Daga Cikin Wadanda Sukayiwa Abun Mummunar Fahimata Ba Shine Yasa Muka Dauko Wannan Bayani Muka Wallafa shi A shafinmu Domin Mutane Suga Gaskiyar Al'amari kUma muna So Ku Watsa Shi Zuwa Sauran Kafafen Sada Zumunta.
Baya Da Haka Mun Kasance Muna Bibiye Da Jarumar Sai Muka Sake Ganin Tayi Wani Abun Dayafi Janyo Mata Zagi Akan Abubuwan Datake A baya, Munga Jarumar Ta Wallafa Wani Hoto Mai Dauke Da Tatoo A jikinta A Kusa Da Wuyanta Layin Kafadarta A Lokacin Da Ta Saki Wannan Hoto Tace: Done With My Tatoo, Jarumar Ta Wallafa Wannan Abunne Domin Ta Fadawa Mutane Kancewa Anyi Mata Tatoo a Jikinta.
A Lokacin Datasaki Wannan Hoto Mutane Da Dama Sunyi Mata korafi Kala-kala Wasu Suna Zaginta Tare Da Yi Mata Raddi Kala-kala Akan Abunda Tayi Mutanen Dasukayiwa Jaruma Madam Korede Akan Hoton Daya Saki Sune Kamar Haka;
Ibrahim iserh Yace - Wallahi Ki Guji Haduwarki Da Allah, Zakije Ki Sameshi A Madakata.
Aishatu Suleiman Tace - Kina Musulma Kije Ayi miki Tatoo Kai Wannan Babu Daraja Kuma Babu Tarbiyya.
Musa isma'il Yace - Amma Duk Yam Matan Kannywood Banga Wanda Tayi Wannan Kirimba Irin Taki ba Tatoo A Kirji Allah Ya Kyauta.
Tob Wadannan Sune Kalamai Da Suka Fito Daga Bakin Mabiyanta Akan Abunda Takeyi Mun bukatar Ra'ayoyinku A Kasan Wannan Rubutu Namu Sannan Kuma Muna Bukatar Ku Watsa Labarinnan Domin Yaje Kunnen Mutane Da Dama Wadanda Basu Ga Wannan Bayani Ba Mun Gode Da Kasancewa Damu Da Kuke Akoda Yaushe.
0 Comments: